facebookgoogle plustwitteryoutube
Annabi s.a.w ya karantar da mu da dama daga cikin hukunce-huknucen sallah , daga ciki akwai sallah zaune, Niyya, karatun fatiha, yin amin bayan liman, daga hannu a wadandu wajaje, bubi da yatsa a lokacin tahiya, da dai sauransu. Leka hukuncin kowanne kamar yadda yazo a Alkur'ani da sunnah. Koyi ayyukan sallah tun daga hukunce-hukunce, rukunnai, sunnoni, ladubba, da dukkanin bangarorin sallah cikin hotuna kamar yadda Manzon Allah s.a.w ke yi.

Annabi s.a.w ya karantar da mu da dama daga cikin hukunce-huknucen sallah , daga ciki akwai sallah zaune, Niyya, karatun fatiha, yin amin bayan liman, daga hannu a wadandu wajaje, bubi da yatsa a lokacin tahiya, da dai sauransu. Leka hukuncin kowanne ...

Fari alama ce ta nisan mutane da biyayya ga Allah, kuma alama ce a fili ta keta dokokin Allah madaukakin sarki. Don sabawa Allah na janyo sharri da hallaka albarkatu. Yana daga cikin rahamar Allah ga bayin sa yanda ya sharanta musu sallar rokon ruwa, domin su dawowa ubangijin su, kuma su fake da shi domin ya yaye musu abinda ya same su, sai kaga ruwa na sauka saboda rahamar Allah da bayin sa.

Fari alama ce ta nisan mutane da biyayya ga Allah, kuma alama ce a fili ta keta dokokin Allah madaukakin sarki. Don sabawa Allah na janyo sharri da hallaka albarkatu. Yana daga cikin rahamar Allah ga bayin sa yanda ya sharanta musu sallar rokon ruwa, ...

imani da Allah shine abin tsira, imani da Allah na nufin a gasgata shi ta bangaren halitta da yayi da bauta masa ta hamyar kadaita shi da ibada.

imani da Allah shine abin tsira, imani da Allah na nufin a gasgata shi ta bangaren halitta da yayi da bauta masa ta hamyar kadaita shi da ibada.

Allah shine mai yalwa mai biyan bukata, cikakke a sunayensa, goiya gareshi ba sa kididdiguwa.

Allah shine mai yalwa mai biyan bukata, cikakke a sunayensa, goiya gareshi ba sa kididdiguwa.

kayan kasuwanci: wadanda aka tanada domin saye da sayarwa da nufin riba suma ana fidda musu da zakka, amma akwai sharudda, daga ciki akwai: su kai nisabi, sannan shekara ta zagayo akansu, sannan su zamto an tanade su ne don kasuwanci.