facebookgoogle plustwitteryoutube
Allah ne mai iko da iyawa, mai iko akan dukkanin abinda yaso, don haka ya samar da halittu, yana rayawa yana kashewa, kuma zai sakawa kowa aikinsa.

Allah ne mai aminci da amincewa, bawa baya samun amince sai da izininsa, wanda ya kubuta daga dukkanin wani tawaya da tasgaro.

Sadar da zumunci abune da Allah ke yalwata arziki dashi, kuma yake jan zamanin mutum saboda shi, kuma dukiyar mutum ke albarkatuwa ta dalilin shi. Sadadda zumunci alarmar cikar imani ne da kyautatuwar musuluni, kuma yanke zumunci sababin la’ana ne da ukuba da bone da azaba, haka yana halaka albarku, kuma yana gadar da adawa da kiyayya.

Sadar da zumunci abune da Allah ke yalwata arziki dashi, kuma yake jan zamanin mutum saboda shi, kuma dukiyar mutum ke albarkatuwa ta dalilin shi. Sadadda zumunci alarmar cikar imani ne da kyautatuwar musuluni, kuma yanke zumunci sababin la’ana ne da ...

Musulunci yayi fice da zama addini daidaitacce na tsaka-tsaki tsakanin alummu, shi yasa wannan aluma tayi fice akan sauran, don haka shima musulmi ya zama wajibi ya zama mai daidaituwa a dukkan alamuranshi na rayuwa.

ikhlasi babban batu ne, domin Allah ba ya karbar aiki sai tsaftatacce, don haka ne Allah ya fadakar da mu gameda muhimmancinsa a cikin Alkur'ani, to ya muhimmancin nasa yake?